A mafarki na yi ina wurin aikin gini sai na ɗauki wando na sa. Akwai wata kaguwa a cikin wandona sai na murza shi a cikin kayan da nake sanye da shi duk na yi datti.

amsar